Wednesday, June 13, 2012
SARKIN MARMA MUHAMMADU DA MADARUMFA
HADEJIA A YAU! Kamar yanda kuka gani A sama Zamu kawo muku Tarihin Zuwan Sarkin Marma Muhammadu Madarumfa. Iyakar sokoto da Niger da kuma yakin da akayi tsakanin Muhammadu da Tigarawan Madarumfa. akan kogin da ya raba Niger da Nigeria, kusa da Jibya. A zamanin Sarkin Musulmi Abubakar Atiku Na Biyu. Kuma zamu baku tarihin Sarautarsa ta Sarkin yakin Sarkin Musulmi da kuma dawowarsa Hadejia da yanda aka kaiwa Sarkin Hadejia Haru Bubba Labarin Muhammadu. Harda Asalin Jafi da ake Ran sallah A kusa da Masallacin Juma'a. Muhammadu na Allah Ruwan kogi Tafi sannu sannu Wanda yayi wargi Ya Halaka. Giwa ta gama da Masu Karfi Ta wuce.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment