HADEJIA A YAU! A Ranar Asabat 3/january/1999 Mai martaba Sarkin Hadejia Alh.Abubakar Maje Haruna ya Nada Alh.Adamu Abubakar A matsayin IYAN Hadejia.
kuma shine Iyan Hadejia Na farko a tarihin Hadejia!
kuma Ranar Asabat 20/september/2002 An nada Alh. Adamu Abubakar A matsayin Sakin Hadejia na Goma sha shida (16) karkashin jagorancin Galadiman Hadejia Alh.Habib Adamu.
kuma an nadashi a cikin fadar Hadejia. kwanaki Uku bayan Mutuwar Sarkin Hadejia Alhaji Abubakar Maje. yayi Hawan sallah na farko a Matsayinsa na Sarkin Hadejia wato:
Hawan sallar Azumi Dec. 2002. wato kafin a Bada Sanda. Ranar Asabat 29/March/2003 Akayi bikin bada sanda A filin wasa na Hadejia Karkashin Jagorancin Gwamnan Jigawa Alh.Ibrahim Saminu.
Ranar 14/september/2012 Zai shekara Goma(10) yana sarautar Hadejia.
zamu rinka kawo muku Irin Gudunmawa da ya bayar ta ci Gaban Wannan Masarauta. Daga yanzu har zuwa 14/september Na wannan Shekarar wato 2012. Hadejia A yau.
I гeallу like what yοu guys are up too.
ReplyDeleteSuch сlеνer work and exposure! Keep
up the wondеrful works guys I've you guys to blogroll.
Look at my weblog reputation management