Tuesday, October 30, 2012

TAKAICACCEN TARIHIN LIMAMIN HADEJIA M. YUSUF IMAM.

Hadejia A yau.

9 comments:

  1. Allah ya karawa mallam Lafiya da Ilmi. Amin.

    ReplyDelete
  2. Allah ya dawo mana da malam lafiya. Don albarkar Manzon Allah.

    ReplyDelete
  3. Allahu Akbar! Allah ya sakawa Malam da alkairi.

    ReplyDelete
  4. Assalamu alaikum, Muna yiwa malam fatan alkairi.

    ReplyDelete
  5. Allah ya saka muku da alkairi. Mallam yana godiya.

    ReplyDelete
  6. Allah ya karawa MALAM basira da cigaba wajen maganar da al umar musulmai baki daya. Yaza mo abin alfahari ga musulman duniya. Ubangiji Allah ya karawa maimartaba sarki Lafia da Nisan kwana yaci GABA da zakulo mana mutane wadda zasu amfani al umar musulmai da kawo cigaba ga wannan kasa Mai albarka. Kaima Ismail A Sabo ba za Mubaraka a baya ba wajen guda nar da addu'oin mu na alkhair. Allah ya karama Kwarin gwiwa Akan abunda kake da Kara kokarin fito mana da identityn mu. Allah yahada kan mu ba ki daya ya kawo zaman lafiya kasar mu Nigeria. Amin

    ReplyDelete
  7. Zakariyya Ina godiya! Kaima bazan manta da kaiba, saboda kana daya daga cikin mutanenda suka bani hadin kai wajen tafiyar da wannan site. Allah ya maka Madakin Hadejia ko magajin rafi.

    ReplyDelete
  8. Hhh Allah ya taimake ka rankaidade irin wannan adduah!!? To Allah ya wuce mana GABA Akan manufofin mu na alkhair da zasu amfani al'umar musulmai dan samun dama da kwanciyar hankalin da zamuyi abin da yakawo duniya Wato ibada

    ReplyDelete