A ranar 14 ga watan september 2012; Mai martaba sarkin Hadejia Alh. Adamu Abubakar zai cika shekara goma yana jagorancin kasar Hadejia! A karkashin mulkin Daular Usmaniyya. Zamu rinka kawo muku irin ci gaban da masarautar Hadejia ta samu a lokacin Mai martaba sarkin Hadejia Alh. Adamu Abubakar.
No comments:
Post a Comment