Tuesday, May 1, 2012
RA'AYI BA GABA BANE
Dandalin Muazu Hadejia MENENE RA'AYINKA/KI??? A tunanina da dogon naxarina inaga raba nigeria biyu shine xaibawa nan arewa samun qaddamar dama komenene... Idan shari'ar musuluncin cema... ABIN LURA: Meyasa duk inda ake tashin hankali a arewane? Kuma musamman ma wadanda suka nunawa GUDLUCK QIYAYYA a fili a shekarar xabe ta 2011... Meyasa akai birin da tattaunar da akace wai anayi da 'yan boko haram? Meyasa GEJ yaqi daukar shawarar gwamnan KADUNA? Shin gwamnatin JAR HULA ta kano tana ganin cin kashin da akewa talakawanta wadanda sukasha rana awajen xabenta? Shin yanxu anacigaba da gudanar da komai lfy a BUK? Idan a'a to yaushene komai xaidawo nrml a BUK? Gwara araba kowa yasan gidan ubansa gaskia... Karkucemin idan anraba xamusha wuya.. Yanxunma ita mukesha kuma da sunan gwamnatin KAFIRCI.. Ga NIGER nan... Nan gaba kadan xata bawa duniya mamaki wajen cigaban xamani... Ina manyan Arewan da ake cewa akwaisu? Ko suma tsoron 'yan boko haram dinne yasa sukai shiru??? Mudai gwara araba! Suje suci MAI muxo muci wuyarmu daga karshe mayi hankali! By Inuwa A liman.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment